Eh
A\'a
Goge
Jira…
Ajiye
Wasikar ajiya
Sabon Sako
Signal na sabuntuwa
Yanzu: %s
Baka/ki sa kalmomin sirri ba
- %d sakonni ko wacce hira
- %d sakonnin ko wanne hira
Goge dukan tsohon sakwannin yanzu?
- W
- Wannan zai datsa hirna nan da nan zuwa %d sabonnin sakonni.
Goge
Cire Kalmomin sirri?
Wannan zai bude sanarwar sakwannin Signal dinka/ki dindindin
Hana dama
Fita daga rijista
Daga amfana da kira da sakwannin Signal
Hana kira da sakwanni daga Signal
Don kkashe sakwanni da kiran Signal ta hanyar fita daga rijistar Signal a saba Ka/kina bukata ka/ki kara rijistar lambar wayar domin samun damar yin amfani dasu nan gaba.
Akwai kuskren sadar da saba.
Bada damar shigowar SMS
Taba domin canza tanadadden aikace-aikacen sakwanninka
Don kashe sakonin SMS
Taba domin mayar da Signal tanadadden aikace-aikacen sakwanninka/ki
Kunna
Kunna
Kashe
Kashe
SMS %1$s, MMS %2$s
Kullewar fuska %1$s, Kullewar rijista %2$s
Jigo %1$s, Harshe %2$s
- %d mintina
- %d mintina
(Hoto)
(Odiyo)
(Bidiyo)
(Wuri)
(Amsa)
Gidan hotuna
GIF
Fayil
Lambar sadarwa
Wuri
Babu aikace-aikacen zabar midiya
Signal na bukatar izinin ajiya domin samun damar hada hotuna, bidiyoyi ko kuma odiyo,amma kuma an hana izinin dindindin. Cigaba ka/ki shiga menun wurin saiti, zabi \"permissions\", kuma ka/ki shiga \"storage\" ka/ki bada dama.
Signal na bukatar izinin lambobin sadarwarka/ki domin asamu damar hada bayanansu amma sai dai anhana wannan damar dindindin. Cigaba ka/ki shiga cikin mazabar saitin aikace-aikacen Signal ka/ki zabi \"Permissions\" sannan ka/ki bada damar \"Contacts\".
Signal na bukatan bada izinin wurin da ake domin asamu a hada wuri amma an hana wannan damar dindindin. Cigaba ka/ki shiga mazabar saitin aikace-aikacen sannan ka/ki zabi \"permissins\", sai kuma ka/ki bada damar \"location\".
Signal na bukatar izinin kyamara domin daukar hotuna amma anhana wannan damar dindindin. Cigaba ka/ki shiga mazabar saitin aikace-aikacen Signal ka/ki da damar \"Kyamara\".
Midiya na sabuntuwa…
Bidiyo na matsewa……
Kuskuren wasan bidiyo
Tosheshen lambobin sadarwa
Bude
Toshe
Yau
Jiya
Satin nan
Watan nan
Babba
Matsakaici
Karami
Kira na shigowa
Ya ki ajiyuwa
Taba domin daukan Hhoto, rike domin daukan bidiyo.
Kama
Canza kyamara
Bude gidan hotuna
Sababbin lambobin sadarwa
Lambobin sadarwar Signal
Rukunoni Signal
Yawan sakonni da zaka/ki iya tura zasu kai %d
Zabi daga lambobin sadarwar Signal dinka/ki
Baka/ki da abokin sadarwa a Signal
Da maballin kyamara kawai zaka/ki iya tura hotuna zuwa lambobin sadarwar Signal dinka/ki.
Baka/ki samu wanda kake/kike nema ba?
Gayyaci wani/wata ya/ta shiga Signal.
Duba
Cire
Cire wannan hoton furofayil?
Ba\'a samu ko wanne mabincikar bayanan gizo ba.
Akwai kiran salula dake gudana yanzu
Fara kiran bidiyo?
Fara kiran murya?
Katse
Kira
Lambar tsarinka da %1$s ya canza. Zai yu wani ne yake kokarin kare hirarka ko kuma %2$s ne ya sake shigar da Signal.
Zaka/ki tabbatar da lambar tsaronka/ki da wannan lamabar.
Yarda
Sabon hira
Lambobin sadarwa
Rukunoni.
Binciko lambar waya
Duba sunan maiamfani
Sako %s
Kiran Signal %s
Suna
Sunan dangi
Kari kafin kalma
Kari bayan suna
Sunan tsakiya
Gida
Wayar hannu
Aiki
Wani
Zabbaben lambarnan ba nakwarai ba.
Turawa bai yu ba. Taba domin karin bayani
Karba sakon canji na musamman, taba domin gabatarwa.
%1$s ya/ta bar rukuni.
Ankasa turawa, taba domin mazaba mara tsaro.
Zaka/ki Koma SMS mara tsaro?
Zaka/ki koma MMS mara tsaro?
Wannan sako ba zai samu tsaro ba sabida mai karba ya daina amfani da Signal.\n\nTura sako mara tsaro?
Babu aikace-aikace mai bude wannan midiyan.
An kwafa %s
Daga %s
zuwa %s
Kara karatu
Sauke kari
Yana tafiya
Kara saitin mahajin bayanai masu tsaro?
Wannan zai iya taimakawa idan akasamu matsala da tsaro a wannan hiran. Ba zaka/ki rasa sakwanninka ba.
Maimaita saiti
Kara abun makallawa
Zabi lambar sadarwa.
Rubuta sako
Akwai matsala wajen saita abun makallawa.
Mai karban wannan sakon bashida lambar ko imel na kwarai.
Ba komai cikin wannan sakon!
Membobin rukuni
Lambar ba nakwarai ba.
Ansa a fuskar na\'ura
Kira bazai yiwu ba
Na\'aurar nan bata goyon bayan aikin buga lamba.
Fita daga rukuni?
Ka/kin tabbatar kana/kina son barin wannan rukuni?
SMS dinnan ba tsaro.
MMS mara tsaro
Signal.
Mu koma Signal %1$s
Ba\'a samu dacewar fita daga rukuni ba
Zabi lamba.
Bude wannan lambar?
Bude wannan rukuni
Zaka iya samun sako ko kira daga wannan lambar.
Membobi da suke da lambarka zasu iya dawowa da kai cikin rukunin nan.
Bude
Makalawa da aka sa yayiwa irin wannan sakon nauyi.
Ba kyamara
Ankasa daukar odiyo!
An rasa app da zai iya daukan wannan hadin a na\'urarka/ki.
Domin aika sakon odiyo, bari Signal ya samu damar aiki da reno.
Signal na bukatar izinin reno domin aikar da sakwanin odiyo amma an hana wannnan damar dindindin. Cigaba ka/ki shiga mazabar saitin aikace-aikacen signal ka/ki ba da damar \"Microphone\".
Domin kiran %s, bawa Signal damar samun reno da kyamara
Signal na bukatar izinin Reno da Kyamara domin kiran %s, amma anhana wannan dama dindindin. Cigaba ka/ki shiga saitin affilikashon, zabi \"Permissions\", sannan kunna \"Reno\" da \"Kyamara\".
Domin kama hotuna ko bidiyo, ka/ki bawa Signal dama.
Signal na bukatar izinin Kyamara domin daukan hotuna ko bidiyo amma an hana wannan damar dindindin. Cigaba ka/ki shiga cikin mazabar saitin Signal ka/ki zabi \"Permission\" domin ka/ki bawa \"Camera\" dama.
Signal na bukatar izinin kyamara domin daukar hoto ko bidiyo.
Bawa reno damar daukan bidiyo da sauti.
Signal na bukatan izinin reno domin daukar bidiyoyi amma an hana wannan damar. Cigaba ka/ki shiga mazabar saitin Signal, zabi \"Permissions\" kuma karfafa \"Microphone\" da \"Camera\"
Signal na bukatar izinin reno domin daukan bidiyoyi.
%1$s %2$s
Signal ba zai iya tura SMS/MMS ba sabida ba shine zabbaben manhajar sakonka/ki ba. Ko dai zakaki canza wannan saitin a Android dinka/ki?
Eh
A\'a
%1$d na %2$d
Babu sakamako.
Ansa pakitin sitika
Sabo! Fada da sitika
Katse
Goge
- %d sakonni da ba\'a karanta ba
- %d sakonni da ba\'a karanta ba
- Go
- Goge sakonnin da aka zaba?
- Wannan zai goge zababben sakonni dindindin.
- Wannan zai goge sakonin da aka zaba gaba daya%1$d
Ajiye cikin ajiya?
- Saving this media to storage will allow any other apps on your device to access it.\n\nContinue?
- Ajiyewar dukal %1$d midiya zuwa ajiya zai bar ko wanne manhaja a na\'urarka/ki damar samun su.\n\nCigaba?
- Kus
- An samu matsala wajen ajiyewar kari a ajiya!
Ankasa rubuta ajiyan!
- Saving attachment
- Ajiyewar karin %1$d
- A
- Ajiyewar kari %1$d cikin ajiya…
Yana tafiya…
Data (Signal)
MMS
SMS
Gogewa
Gogewar sakwanni…
Babu ainihin sako
Ainihin sako ya bace.
Budewar sako ya gaza
Zaka/ki iya doke ta gefen dama domin amsa sako da wuri.
Zaka/ki iya doke ta gefen hagu domin amsa ko wanne sako da wuri.
Idan midiya na ciki saitin view-once da zaran anturasu za\'a cire.
Ka/kin riga ka/kin karanta wannan sakon.
Ba burauza a wannan na\'urar
Ba\'a samu ko wanne sakamako na \'%s\' ba
- Goge zababben hira?
- Goge hiran da aka zaba?
- This will permanently delete the selected conversation.
- Wannan zai sa goge duk %1$d zabbben hira dindindin.
Gogewa
Ana goge hira…
- Conversation archived
- %d an adana hira
Pasa
- Moved conversation to inbox
- An mayar da hira %d cikin akwatin hira
Sakon musaya na musamman
Ajiyayyen hira (%d)
Tabbatacce
Furofayil
Kuskure wajen saitin hoton furofayil
As samu matsalar saitin furofayil
Hoton furofayil
Saita furofayil
Furofayil don Signal na amfani da tsari, kuma sabis din Signal bashi da daman samun wannan bayanan.
Sa alamar hoto.
Amfani da tanadadde: %s
Amfani da tanadadde: %s
Babu.
Cire hoto
Yanzu
%dm
Yau
Jiya
Turawa
An aika da sako
Sakon ya isa
An karanta
Cire hadi \'%s\'?
Cire hadin gizon wannan na\'urar zai sa ka/ki daina samun sakwanni kuma zai hanaka/ki daman tura sakwanni.
Hadin hanyar sadarwa ya gaza
Sake gwadawa.
Cire hadin yanar gizon na\'ura…
Cire hadin yanar gizon na\'ura…
Babu Hanyar Sadarwa
Na\'ura marar suna
An hada %s
Karshen gani %s
Yau
Fayil maras suna
Inganta don rashin Play Services
Wannan na\'urar baya daukan Google Play Services. Taba nan domin kashe fasalin batiri da yake hana Signal karban sakwanni idan ba\'a aiki dashi.
Tura wa
Diban sakwanni.
Signal na dindindin akwai matsalar sadarwa!
Signal ya kasa rijista da sabis din Google Play. An kashe sakwanni da kiran Signal, yi kokari ka/ki kara rijista a cikin saitin > Advanced.
Ansamu kuskuren karbar cikkakiyar kyawon tarkacen GIF
GIFs
Sitika
Sabon rukuni
Gyara rukuni.
Sunan rukuni
Sabon rukunin MMS.
Ka/kin zabi lambar sadarwa da baya daukan rukunonin Signal don haka rukuninnan zai zama MMS.
Baka/ki yi rijistar Signal ba, domin haka an sake rukunoni Signal dinki/ka. Yi kokari ka/ki yi rijistar acikin saiti da gt;Advanced.
Ka/ki na Bukatan Ko Da Mutum Daya Ne A Wannan Rukunnin
Daya daya cikin mutanen da suke cikin rukuninka na da lambar da ba daidai bane. Gyara wannan lambar ko kuma cireshi ka/ki kara gwada sawa.
Hoton na\'ura
Sa
Samar da %1$s…
Sabuntarwa %1$s…
An kasa sa %1$s sabida basua amfani da Signal.
Ana karban cikakken bayanin rukuni.
Ka/kin riga ka/kin shiga wannan rukunin.
Bar membobin rukuninnan suga hoto da sunan furifayil dinka/ki?
Ka/ki na so a bayyanawa membobin rukuninnan na yanzu da na gaba hoto da sunan furofayil dinka/ki?
Barshi a bayyane
Kai/Ke
Hoton rukuni
Alamar hoto.
Taba kuma ka/ki rike nan domin daukar sakon mura, sake ka/ki tura
Tura
Zabi lambobi
Ka/ki turawa lambobin sadarwarka/ki.
Zabi yadda zaka/ki tura.
Katse
Ana turawa……
Zuciya
An tura gayyata!
Gayyace shi/ta Signal.
- TURA SMS ZUWA %d ABOKI/KAWA
- SEND SMS TO %d FRIENDS
- Tura %d gayyatar SMS
- Tura gayyata ta hanyar %d SMS?
Mu koma Signal: %1$s
Kamar babu manhajar da zaka/ki tura zuwa
Abokai basu barin abokai suyi hira ba tsaro.
Ana karasa aiki a bango…
Karin bayani
Turawa ya gaza
Sabon lambar tsaro
Ba\'a ga sako ba
Sakon daga %1$s
Sakonka
Signal.
Akwa sadarwar intanet a bango
An samu kuskure wajen karanta saitin MMS
Midiya
Fayil
Odiyo
Duka
- G
- Goge abubuwa da aka zaba?
- T
- Wannan zai goge duk %1$d zababben fayil. Duk wani rubutu da suka zo da waddannan abubuwan zasu goge.
Gogewa
Gogewar sakwanni
Zabi Duka
Karbar kari…
Warware da
Sabo
Tsoho
Ajiya da akayi amfani da
Dukan ajiya da akayi amfani dashi
Kallon jerin hotuna
Kallon jeri kalamai
Zababbe
- %1$d item %2$s
- %1$d abubuwa%2$s
- %1$d item
- %1$d abubuwa
Fayil
Odiyo
Bidiyo
Hoto
%1$s ne ya/ta tura
Kai/ke ka/kika tura
%1$s ne ya tura zuwa %2$s
Sako daga kai/ke zuwa %1$s
Tuna min anjima
Ana cikin kira na Signal
Farawar kiran Signal
Shigowar kiran Signal
Hana kira
Amsa kira.
Kashe kira
Katse kira
Sakon hoto, bidiyo da odiyo
Ana sauke sakon MMS
An samu kuskure wajen saukee sakon MMS, taba domin sake gwadawa
Tura wa %s
Bude Kyamara
Taba domin ki/ki zaba
Sa rubutu
Akwai abunda aka cire domin yayi nauyi da yawa
Babu kyamara
Sako zuwa %s
Sako
Zabi masu karba
Signal na bukatar daman samun abokan sadarwarka/ki domin nuna musu
Signal na bukatar izinin Lambobin sadarwa domin nuna wa lambobin sadarwarka/ki, amma anhana wannan damar. Ci gaba da saitin afilikashon dinnan, zabi \"Izini\" sai kuma a karfafa \"Lambobin sadarwa\".
- You can\'t share more than %d item.
- Bazaka/ki iya tura da abubuwa sama da %d
Zabi masu karba
Taba domin ka/ki sa wannan sako ya bace bayyan an karanta.
Duka midiya
An samu sako mai tsari daga tsohon Signal wanda aka daina karba. Ka/ki gayawa mai turawa ya/ta sake shigar da sabon Signal sannan ya/ta sake tura sakon.
Ka/kin bar rukuni.
Ka/kin sabuntu wannan rukuni.
Kin/Ka Kira
Wannan lamba ta kira
Kira da ba\'a daga ba.
%s ya/ta sabunta rukunin.
%s ya/ta kira
Ka/kin kira %s
Kiran da ba\'a samu dagawa daga %s
%s ya/tana Signal!
Ka/kin kashe bacewar sakwanni.
%1$s nakashe bacewar sakwanni.
Ka/kin saita lokacin bacewar sako zuwa %1$s.
%1$s saita lokacin bacewar sako zuwa %2$s.
%1$s ya/ta shiga rukuni.
Lambar tsaronka/ki da %s ya canza.
Ka/kin tabbatar da lambar tsarinka/ki da %s tabbatattce
Ka/kin shaida lambar sadarwaka/ki da %s a matsayin tabbatattce daga wata na\'ura
Ka/kin nuna lambar tsaronka/ki %s ba tabbatattce ba
Ka/kin shaida lambar tsaronka/ki da %s ba tabbatattce bane daga wani na\'ura
Yarda
Goge
Toshe
Bude
Membobin %1$s
Membobin %1$s da %2$s
Membobin %1$s, %2$s, da %3$s
- %d other
- %d wasu
Kalaman sirrinnan ba daya bane dana farkon!
Tsohon kalaman sirrinnan ba daidai bane!
Shigar da sabon kalaman sirri!
Hade wannan na\'urar
Katse
Cigaba
Zai iya
• Karanta dukan sakwanninka/ki
\n• tura sakwanni da sunaka/ki
Ana hada na\'ura
Ana hada sabon na\'ura…
An karba na\'ura!
Ba a samu wata na\'ura ba.
Matsalar yanar gizo
QR code dinnan ba tabbatattace bane.
Kash! Akwai na\'urori da yawa da suke kokarin hadi na wannan, yi kokarin cire wasu.
Wannan ba tabbatattacen hanyar sadarwar QR code din na\'ura bane.
Ko zaka/ki hada na\'urar Signal?
Kamar ka/kina kokarin hada wani na\'urar Signal ta na\'urar sikana na 3 . Domin tsarewarka, yi sikanin lambar tsari daga cikin Signal.
Signal na bukatar izinin Kyamara domin yin sikanin QR code, amma an hana wannan damar dindindin. Ci gaba da shigar saitin Signal, Zabi \"Permissions\" sannan ka/ki kunna \"Kyamara\".
Baza\'a iya sikanin din QR code ba idan ba izinin Kyamara
Sakwanni masu bacewa
Sakonka/ki ba zai kare ba.
Sakwanni da aka tura ko karba zasu bace %s bayan an gansu.
Shigar da kalaman sirri
Alamar Signal
Sa kalaman sirri
Kalaman sirrinnan ba na kwarai bane!
Bude Signal
Taswira
Wannan adireshin ba na kwarai bane.
Ajiye lambar sirri
Karbi adireshi
Irin Google Play Services da ka/kika sa a na\'uraka/ki ba daidai yake aiki ba. Sake saka Google Play Services sannan ka/ki kara gwadawa.
Lambobin sirrin ba daidai bane
Katse
Tsallake
Shigar da lambobin sirri mai haruffa.
Shigar da lambobin sirri mai lambobi zalla
Kirkiri lambobin sirrinka/ki
Yaba wannan manhajar
Idan ka/kin ji dadin wannan manhajar, dan dauki \'yan mintina ka/kiyi kafa mana taurari.
Yaba mana yanzu!
A\'a Nagode
Anjima
Kash! Babu manhajar Google Play Store a wannan na\'urar.
Kai/Ke
Toshe
Kuskuren fita daga rukuni
Bude
Bada dama
Hana dama
Za\'a samu indai aka karbi sako.
Rukuni maras suna
Amsawa
Kashe Kira
Kira
Sautin kira
Bizi
An hade
Babu mai karba
Babu Hanyar Sadarwa
Lambar ba rijista
Lambar da ka/kika kira baya daukar murya mai tsaro!
Yayi!
Zabi kasarka/ki
Dole sai ka/kin bayyana kasarka/ki
Lambar kasa
Sai Ka/Kin Tabbatar Da Lambarka/ki
Lambar ba na kwarai bane
Wannan lambar da ka/kika
Ware (%s) ba na kwarai bane.
Babu Google Play Services
Babu Google Play Services a wannan na\'urar. Zaka/ki iya amfani da Signal amma wannan saitin na\'ura zai rage dogarar ko kuma karfin aiki.\n\n idan kai/ke ba kwararren mai amfani bane/bace da wannan manhajar, ko baka/ki amfani da aftermarket Android ROM, ko kuma ka/kina ganin wannan a matsayin kuskure, tuntubemu a support@signal.org domin samun taimako wajen bincika matsalar.
Na gane
Kuskuren Google Play Service
Google Play Services na sabuntuwa ko kuma ba\'a sameshi ba. Kara gwadawa.
Terms & Privacy Policy
An gaza bude hadinnan. Babu yanar gizo.
Karin bayani
Bayani kadan
Signal na bukatar damar samun lambobin sadarwarka/ki domin sadarwa da abokane, masanyar sakwanni kuma yin kira mai tsari.
An gaza sadawa da sabis. Duba hanyar sadarwa kuma ka/ki sake gwadawa.
Domin tabbatar da lambar wayarka/ki, Signal na iya bincika lambar sirrinka/ki idan ka/kika ba wa Signal damar ganin sakwanninka/ki na SMS.
- You are now %d step away from submitting a debug log.
- Saura matakai %d ka/ki aika da gyaran kuskuren logu.
Muna bukatar tabbatar cewar mutum ne wannan.
Ankasa Tabbatar Da CAPTCHA
Na gaba
Cigaba
Cigaba (%d da sauran damar gwaje-gwaje)
Cigaba (gwajin karshe!)
Je ko ina da sirrinka/ki a rufe.\Ba tareda damuwa ba, yi duk abunda ka/kike so a ko wanne sako.
Shigar da lambar wayarka/ki domin farawa
Za a tura lambar sirri na tabbata. Akwai adadin kudi da za\'a iya dauka.
Shigar da lambar sirri da muka tura %s
Lamabar Waya
Lambar kasa
Kira
Kalli hoto
Kalli bidiyo
An gani
Midiya
Canjin Hoto Baiyu Ba
Ba\'a samu ko wanne sakamako na %s ba
Hira
Lambobin sadarwa
Sakwanni
Kara lambobin sadarwa
Gayyace shi/ta Signal.
Sakon Signal
Kiran Signal
Kara lambobin sadarwa
Gayyace shi/ta Signal.
Sakon Signal
Hoto
Sitika
Odiyo
Bidiyo
Karbabben lalataccen mabugin harafi
Masanya sako!
An karba sakon masanya na musamman don nakasasshen yareejeniya
An samu sako daga wani sabon lambar tsari. Taba domin tantancewa da kuma nunawa.
Ka/kin sake saita mahadin bayanai mai tsari.
%s sake saitin mahadin bayani mai tsari
Sako mai kwafi
An gaza tantance bayanin wannan sakon domin daga sabon Signal aka turoshi. Gayawa abokin sadarwarka/ki ya/ta sake aikowa bayan kai/kema ka/kin sabunta signal dinka/ki.
Sitika
Ajiyayyun sitika na nau\'rar ka/ki
Sitikoki da aka tura maka/miki
Jerin \'yan wasan Signal
Ba a sa sitika ba.
Za\'a ga sitikar sakwanni masu shigowa a nan
Mara suna
Ba suna
Mara suna
Ba suna
Saka
Cire
Sitika
Lodin fakitin sitika ya gaza
Aika
Nasara!
An kwafa zuwa allon rubutu
Tura
An sabuntar da rukuni
Ya/ta bar rukunin
Karin saitin mahadin bayanai.
Daftarin sako
Kin/Ka Kira
Ya/ta Kiraka/ki
Kira da ba\'a daga ba.
Sakon midiya
Sitika
Photo mai kallo daya
Bidiyo mai kallo daya
Midiya mai kallo daya
%s ya/tana Signal!
An kashe bacewar sako
An saita bacewar sako zuwa %s
Lambar tsaro ya canza
Lambar tsarinka/ki da %s ya canza.
Ka/kin shaida a matsayin tabbatattce
Ka/kin shaida cewar ba ingantattce ba
An kasa sarrafa sako
Sabuntuwar Signal
An samu sabon Signal, taba domin sabuntarwa
Toshe %s?
Tosasshen lambobi zasu daina samun damar kiranka/ki ko kuma aika maka/ki sakwanni.
Toshe
Bawa %s damar ganin furofayil dinka/ki?
Hanya mafi saukin nunawa mutane furofayil dinka/ki shine ka/ki sa lmabar mai turawa a cikin adireshin lambobin sadarwarka/ki. Idan kuma baka/ki son haka, zaka/ki iya tura bayananka/ki ta wannan hanyar.
Tura furofayil
Tura sako?
Tura
Tura sako?
Tura
Sunan mai amfani
Aika
Goge
Saitin sunan mai amfani yayi nasara.
Anyi nasarar ciren sunan mai amfani.
An samu matsalar sadarwar gizo.
Akwai mai amfani da wannan suna.
Zaka/ki iya amfani da wannan suna.
Sunan mai amfani zai iya daukar A-Z ko kuma 0-9 da kuma jan layi kawai.
Bazaka/ki iya fara sunan mai amfani da lamba ba.
Sunan mai amfani ba na kwarai bane.
Sunan mai amfani dole ya zama tsakanin %1$d da %2$d haruffa.
Sauran msau amfani da Signal zasu iya tura neman izinin hira zuwa sunan amfaninka/ki mai musamman ba tareda sunada lambar wayarka/ki bà. Zabin sunane mai amfani ba tilas bane.
Wannan lambar na amfani da tsohon Signal, gaya masa/mata cewar ya/ta sabunta Signal dinsa/ta kafin ka/ki tabbatar da lambar tsarinka/ki.
Mai wannan lambar na amfani da sabon Signal mai lambar sirrin QR da baizauna daidai ba.
Lambar sirrin QR da akayi sikanin ba daidai bane. Yi kokari a/ki sake sikanin.
Tura lambar tsari ta…
Lambar tsarinmu na Signal:
Kamar ba manhajar da zaka/ki tura zuwa
Ba\'a samu lambar tsari da za\'a hada a wannan allon haruffa ba.
Signal na bukatar izinin Kyamara domin yin sikanin QR code, amma an hana wannan damar dindindin. Ci gaba da shigar saitin Signal, Zabi Permissions sannan ka/ki kunna Kyamara.
Sikanin lambar sirri QR ba zai yi ba tareda izinin Kyamara ba.
Sako mai tsari mara kyau
An tsare sako don mahadin bayanai da babu shi
Sakon MMS mara kyakkyawan tsari
An tsare sakon MMS don mahadin bayani da babu su
Yi tsit da sanarwa
Ba\'a saka yanar gizo ba!
Abubuwa na shigowa
Shigarwa da sakwanni.
Abubuwa sun gama shigowa
Shigowa da shiryayyen bayanin na\'ura ya cika.
Taba domin budewa
Taba domin budewa ko kuma taba domin kullewar rufewa.
Signal a bude yake
Kulle Signal
Kai/Ke
Ba\'a daukar iri wannan midiyan ba.
Daftarin sako
Signal na bukatar izinin ajiya domin ajiyar daga waje amma an hana wannan damar. Cigaba ka/ki shiga saitin afilikashon, zabi \"Izini\", kuma ka/ki karfafa \"Ajiya\".
Baza\'a iya ajiye wani wurin ajiya daga waje ba tareda izini ba
Goge sako?
Wannan zai goge sako dindindin.
%1$s zuwa %2$s
%1$d Sabbobin sako a cikin %2$d hira
Sabo daga: %1$s
Rufaffen sako
Sakon midiya: %s
Tafiyar sako ya gaza.
Isar da sako ya gaza.
Matsalar isar da sako.
Nuna an karanta duka
Nuna an karanta
Sakon midiya
Sitika
Hoto mai kallo daya
Video mai kallo daya
Amsa
Sakon Signal
SMS mara tsaro
Kamar akwai sabon sakwanni.
Bude Signal domin duba sabobbin sanarwa.
%1$s %2$s
Lambar sadarwa
Ya/ta yi martani %1$s akan: \"%2$s\".
Ya/ta yi martanin %1$s akan bidiyonka/ki.
Ya/ta yi martanin %1$s akan hotonka/ki.
Ya/ta yi martanin %1$s akan fayil dinka/ki.
Ya/ta yi martanin %1$s akan odiyonka/ki.
Ya/ta yi martanin %1$s akan hotonka/ki mai kallo daya.
Ya/ta yi martanin %1$s akan bidiyonka/ki mai kallo daya.
Ya/ta yi martanin%1$s akan sitikarka/ki.
Tanadadde
Kira
Gazawar aiki
Tsimi
Kulle status
Sabuntuwar manhaja
Wani
Sakwanni
Ba suna
An ci nasarar saita sunan furofayil
An samu matsalar sadarwar gizo.
Baza\'a samu amsan sauri ba idan Signal yana kulle.
Matsalar aikar da sako!
An ajiye a %s
An ajiye
Binciko
Duba hira, lambobin sadarwa ko kuma sakwanni
Wannan gajeren hanya ba na kwarai bane
Signal.
Sabon Sako
Kunna bidiyo
Na da rubutu
- %d Item
- %d Abubuwa
Na\'aurar ya fita daga rijista
Hakan zai iya zamanto don ka/kin yi rijistar Signal da lambar wayarka/ki a wani na\'ura daban. Taba domin rijista.
An samu matsalar kunna bidiyo
Don daga waya daga %s, bawa Signal damar samun reno.
Signal na bukatar izinin Reno da Kyamara domin yi da kuma samun kira, amma an hana wannan damar dindindin. Cigaba ka/ki shiga mazabar saitin manhajar ka/ki zabi \"Izini\" sannan ka/ki karfafe \"Reno\" da \"Kyamara\".
Lambar tsaronka/ki da %1$s ya canza. Hakan na nufin wata kila wani na kokarin yanka hirarka/ki ko kuma %2$s ya sake saka Signal a na\'urarsa.
Zaka/ki tabbatar da lambar tsaronkaki da wannan lamabar.
Sabon lambar tsari
Yarda
Kashe kira
Taba domin bude bidiyo
Hoton lambar sadarwa
Sipika
Bluetooth
Yi tsit dashi
Camerarka/ki
Koma kyamar baya
Amsa kira.
Katse kira
Odiyo
Odiyo
Lambar sadarwa
Lambar sadarwa
Kyamara
Kyamara
Wuri
Wuri
GIF
Gif
Hoto ko bidiyo
Fayil
Gidan hotuna
Fayil
Canza aljihun kari
Tsohon kalmomin sirri
Sabon kalmomin sirri
Maimaita sabon kalmomn sirri
Sa suna ko lamba
Gayyace shi/ta zuwa Signal.
Goge rubutu
Nuna allon haruffa
Nuna madannin kira
Ba lambobin sadarwa
Lambobin sadarwa suna hawa
Hoton lambar sadarwa
Signal na bukatar izinin lambobin sadarwa domin nuna lambobin sadarwarka/ki amma an hana wannan damar har dindindin. Cigaba ka/ki shiga mazabar saitin afilikashon, zabi \"Izini\" sannan ka/ki karfafa \"Lambobin sadarwa\".
An samu kuskuren karbar lambobin sadarwa, duba hanyar sadarwar gizonka/ki
Ba\'a ga wannan sunan ba
\"%1$s\" wannan ba mai mafani da Signal bane. Duba sunan sannan ka/ki kara gwadawa.
Toh
Babu tosasshen lambobin sadarwa
Signal na bukatar daman samun abokan sadarwarka/ki domin nuna su
Nuna lambobin sadarwa
Sakon Signal
SMS mara tsaro
MMS mara tsaro
Daga %1$s
Layi %1$d
Tura
Hadin sako
Canza allon haruffan alamomin hoto
Kara thumbmail
Sauya ajiyar karin kyamara mai sauri
Ka/ki dauka kuma tura karin odiyo
Kulle daukar karin odiyo
Karfafa Signal domin SMS
Ja gefe domin katsewa
Katse
Sakon midiya
Sako mai tsaro
Turawa ya gaza
Izini na zuwa
An isar da sako
An karanta sako
Hoton lambar sadarwa
Kunna … Tsaya
Sauke
Odiyo
Bidiyo
Hoto
Midiya mai kallo daya
Sitika
Daftarin aiki
Kai/Ke
Babu ainihin sako.
Jirga zuwa kasa
Kasashe na lodi
Duba
Yi sikanin lambar sirrin QR da kake/kike gani a na\'ura da aka hada
Hada na\'ura
Ba a hada ko wanne na\'ura ba
Hada sabon na\'ura
Cigaba
Akwai shaidar karatun sako anan.
Idan ka/kika ga dama ka/ki zabi ganin sanda aka tura sako kuma sanda aka karantashi
Bari a ga sanda ka/kika karanta
Kashe
- %d second
- %d sekonni
%ds
- %d minute
- %d mintina
%dm
- %d hour
- %d awanni
%dh
- %d day
- %d kwanaki
%dd
- %d week
- %d satittika
%dw
Lambar tsarinka/ki da %s ya canza kuma ya bar matsayinsa na tabbatattce
Lambar tsarinka/ki da %1$s da kuma %2$s sun bar matsayinsu na tabbatattatu
Lambar tsarinka/ki da %1$s, %2$s, da kuma %3$s ya daina zaman tabbatattce
Lambar tsarinka/ki da %1$s ya bar matsayinshi na tabbatattce. Kila hakan ya faru ne sabida wasu na kokarin kare maka/ki hira ko kuma %1$s ya sake sa Signal a na\'ura.
Lambar tsarinka/ki da %1$s da kuma %2$s ba tabbabtattce bane. Hakan yana nufin wasu su na kokarin rufewa ko kuma sun sake saka Signal a na\'urar su.
Lambar tsarinka/ki da %1$s, %2$s, da kuma %3$s bar matsayinsu na tabbatattu. Haka yana nufin wani na kokarin kare hirarka/ki ko kuma kawai sun sake saka Signal ne a na\'urarsu.
Lambar tsarinka/ki da %s ya canza yanzu.
Lambar tsarinka da%1$s da %2$s ya canza yanzu.
Lambar tsarinka %1$s, %2$s, da kuma %3$s sun canza yanzu.
- %d other
- %d wasu
Nemi GIF da Sitika
Ba a ga komai ba
An gaza karanta logun na\'urarka/ki. Maimakon wannan, zaka/ki iya amfani da ADB wajen samun logun gyaran kukure.
Ina godiya da taimakonka/ki!
Aikawa
Babu yanar gizo da aka saka
Kadda a aika
Aika
Yayi!
Hada imel
Za\'a sa wannan logun a duniyar gizo domun masu bada gudummuwa su gani, kara bincika shi kuma ka/kiyi gyara kafin aikawa.
Logu yana lodi…
Ana dora logogi…
Zabi manhajar imel
Dan kara bincika wannan logun daga manhaja dina: %1$s
Gazawar sadarwar gizo. Kara gwadawa.
Zaka/ki so shigar da ainihin sakon rubutunka/ki cikin shiryayyen bayanan Signal masu tsari?
Tanadadden shiryayyen bayanin tsarin kwamfuta ba zai samu canji ba a ko wace hanya.
Tsallake
Shigar
Wannan zai dauki dan lokaci. Yi hakuri, zamu sanar da kai/ke idan aka gama shigarwa da abubuwan.
Shigarwa
Shigar da shiryayyen bayanin MMS din tsarin kwamfuta
Shigar da shiryayyen bayani daga tanadadden manhaja din masinjar tsarin kwamfuta
Shigar da tsimin rubutu zalla
Shigar da fayil din tsimin rubutu zalla da ya dace da SMS Backul & Restore.
Kalli cikakken hira
Yana lodi
Babu midiya
Kalli
Kara turawa
Ana kara turawa…
- %1$s ya/ta shiga rukuni
- %1$s ya/ta shiga rukuni.
Sunan rukuni ya koma\'%1$s\'.
Bari membobin rukuninnan suga suna da hoton furofayil dinka/ki
Bude
Signal na bukatar saitin MMS ya kai sakon midiya da na rukunoni ta ajiyar bayaninka/ki mara waya. Na\'urarka/ki baya yada wannan bayanin, dama ansan wannan hakan yake da kullellen na\'aura wani sa\'in.
Domin tura sakon midiya ko na rukuni, taba \'OK\' ka/ki kammala tambayar saiti da aka turo. Kowa zai iya samun saitin MMS din layinka/ki ta hanyar neman \'your carrier APN\', sau daya tak kake/kike bukatar wannan saitin.
Sunan farko (ana bukata)
Sunan karshe (zaKa/ki iya tsalake wannan idan ana bukatan yin hakan)
Na gaba
Sunan mai amfani
Kirkiri sunan da ake bukatan amfani da
Midiya da aka tura/turo
Yi tsit da hira
Tanadadden sanarwa
Saitin sanarwar tsarin na\'ura
Sautin sanarwa
Girgiza
Toshe
Launi
Kalli lambar tsari
Saitin hira
Sirri
Saitin kira
Sautin kira
Kiran Signal
LAMBAR WAYA
Signal na saukake hira ta hanyar amfani da ainihin lambar waya da kuma littafin adireshi. Abokai da suke da lambar sadarwarka zasu samu saukin samunka/ki ta Signal.\n\n Yin rijista na daukar bayanan lambobin sadarwa zuwa saba. Ba\'a ajiye yake ba.
Tabbatar da lambar tsarinka/ki
Dan shigar da lambar wayanka/ki domin samun lambar sirri na tabbatarwa. Akwai adadin kudi da za\'a iya dauka.
Saka suna ko lamba
Kara membobi
Mai sakon baya cikin jerin lambobin sadarwarka/ki
Toshe
KARA WANNAN CIKIN LAMBOBIN SADARWAK KI/KA
KADDA A SAKA, AMMA BARI A GA FUROFAYIL DINA
Domin karin bayani.]]>
Taba domin yin sikani
Yana lodi
Tabbatacce
Tura lambar tsari
Daga zuwa sama domin amsawa
Daga zuwa kasa domin kin dagawa
Wasu matsaloli na bukatar lurarka/ki
Sake gwadawa.
An karba
Ya bace
Ta
Zuwa
Daga
Da
Kirkiri kalmomin sirri
Zabi lambar sadarwa
Canza kalmomin sirri
Tabbatar da lambar sirri
Aike gyaran kuskuren logu
Duban midiya
Karin bayanin sako
Na\'urori da aka hada
Gayyaci abokai
Ajiyayyen hira
Cire hoto
Taimako
Na gaba
Shigar
Amfani da tanadadde
Amfani da tanadadde
Saita lokacin yin tsit dashi zuwa awa 1
Saita lokacin yin tsit dashi zuwa awa 2
Saita lokacin yin tsit dashi zuwa kwana 1
Saita lokacin yin tsit dashi zuwa kwana 7
Saita lokacin yin tsit dashi zuwa shekara 1
Tanadadden saiti
A karfafe
Hana dama
Suna da sako
Suna kawai
Ba suna ko sako
Hotuna
Odiyo
Bidiyo
Daftarin aiki
Karami
Madaidaici
Manya
Mai yawan girma
Tanadadde
Sama
Max
- %dh
- %dh
SMS da MMS
Karba duk SMS
Karba duk MMS
Yi amfani da signal wajen karbar sako masu shigowa
Yi amfani da Signal domin sakonnin hoto, waka, da bidiyo masu shigowa
Tura sako da Enter key
Idan ka/kika danna Enter key, sakonnika/ki zasu turu
Tura hanyar dubawa
Za\'a iya dubawa da Imgur, Instagram, Pinterest, Reddit, da kuma mahadin Youtube.
Zabi shaida
Zabi lambar sadarwarka/ki daga cikin jerin lambobim sadrwar.
Canza kalmomin sirri
Canza kalaman sirrinka/ki
Karfafa kullewar kalaman sirri a fuskar na\'ura
Kulle fuskar na\'ura da sanarwa da kalmomin sirri
Tsaron fuskar na\'ura
Toshe sikirinshot da suke cikin jerin yanzu da kuma cikin manhaja
Sarrafa Signal ya kulle kansa bayan \'yan lokutan rashin aiki.
Lokacin kashe kalmomin sirri domin rashin aiki yayi
Lokaci tsakanin rashin aiki da kurewa
Sanarwa
Saitin sanarwar tsarin na\'ura.
Launin hasken fuskar na\'ura
Ba suna
Yanayin kiftawar Hasken fuskar na\'ura
Sauti
Shiru
Maimaita fadakarwa
Sam
Sau daya
Sau biyu
Sau uku
Sau biyar
Sau goma
Girgiza
Kore
Ja
Shudi
Ruwan goro
Cyan
Jar garura
Fari
Babu.
Sauri
Madaidaici
Jinkiri
Taimako
Kayatacce
Sirri
Agent din mai amfani da MMS
Bayanin saitin MMS
Adireshin gizon MMSC
MMS Proxy Host
MMS Proxy Port
Sunan mai amfani da MMSC
Lambobin sirrin MMSC
Sakamakon sakon SMS
Tambayi sakamakon ko wanne sakon SMS da ka/kika tura.
Sarrafa gogewar tsofaffin sakonni da kansu da zarar yafi tsawon da aka tsara
Goge tsofaffin sakonni
Hira da midiya
Ajiya
Adadin tsahon hira
Rage ko wanne hira yanzu
Binciki ko wace hira kuma tabbatar da adadin tsawon su
Na\'urori da aka hada
Haske
Duhu
Siffa
Jigo
Tanadadde
Harshe
Sakonni da kiran Signal
Kira da sakonni kyauta da sirri zuwa masu amfani da Signal
Aike gyaran kuskuren logu
\'kiran WiFi\' na daidai
Karfafa idan na\'urarka/ki na amfani da sakion SMS/MMS bisa WiFi (karfafawa dole sai an karfafa \'kiran WiFi\' a na\'urarka/ki)
Allon haruffa mara suna
Shaidar karatu
Idan aka kashe shaidar karatun sakonni, bazaka/ki samu damar ganin shaidar karatun wasu ba idan suma sun karanta sakon da aka aika.
Manunin rubutu
Idan aka kashe manunin rubutu, bazaka/ki samu damar ganin manunin rubutu daga wasu ba.
Sa allon harrufa nakashewar koyo da kai
Tosheshen lambobin sadarwa
Sanda ake amfani da datar waya
Sanda ake amfani da WiFi
Sanda ake zama cikin hanyar internet a bayan fage
Saukar da midiya mai sarrafa kanta
Ragewar tsahon sako
Kididdigan ajiya
Hotuna
Bidiyoyi
Fayil
Odiyo
Karin binciken wurin ajiya
Yi amfani da emojin na\'ura
Nakashe ainihin mataimakin emojin Signal
Amsa duk kira ta sabar Signal domin kauce bayyana adireshin IP din lambobin sadarwarka/ki. Karfafawa zai rage inagancin kira.
A juya kira ko da yaushe
Samun afilikashon
Maganganu
Hira
Sakwanni
Al\'amura
Sautin cikin hira
Nuna
Kira
Sautin kira
Nuna jiran shigar gayyata
Nuna jiran shigar gayyata domin abokanen sadarwa da basu da Signal
Girman rubutun sako
Wannan lambar ya shiga Signal
Muhimmanci
Rufaffen Mai aika sako
Nuna manuni
Nuna alamar matsayi sanda ka/kika zabi bayanan sako a cikin sakonni da aka isar da rufaffen mai turawa.
Karba daga ko waye
Karfafa rufaffen mai aika sako don sakonni masu shigowa daga waddanda basu cikin lambobin sadawarka/ki da kuma mutane da baka/ki tura ma sako ba.
Karin bayani
Sabon sako zuwa ga…
Kira
Kiran Signal
Kiran bidiyon Signal
Karin bayanin sako
Kwafa rubutu
Goge sako
Ingiza sako
Sake tura sako
Amsa sako
Zaba da yawa
Ajiye kari
Sakwanni masu bacewa
Mutuwar sako
Gayyata
Goge zabbabe
Zabi Duka
An zabi ajiyayyen sako
Fitar da zababbe daga wajen da aka adana
Saitin gajeren hanya
Duba
Hoton abokin sadarwa
Ajiyayye
Akwatin sako zeeerrro
Zip. Zilch. Zero. Nada.\nAn kama ku!
Sabon hira
Bude Kyamara
Maida akwatin sakonka/ki abun yabawa. Fara ta hanyar turawa abokai sako.
Sake saita tsarin mahadin bayanai.
Bude sauti
Yi tsit da sanarwa
Kara abun makallewa
Gyara rukuni.
Bar rukuni
Duka midiya
Saitin hira
Sa a fuskar na\'ura
Bude popup
Sa a lambobin sadarwa
Jerin masu karban sako
Sako ya isa
Hira
Yada
Sabon rukuni
Saiti
Rufe
Shaida duk waddanda aka karanta
Gayyaci abokai
Taimako
Kwafa zuwa allon rubutu
Hada da allon rubutu
Sigar Signal dinka/ki ya tsufa
- Sigar Signal dinka/ki zai zo karshen aiki cikin kwana %d. Taba domin sabuntawa zuwa sabon sigar.
- Saura kwana %d wannan sigar Signal din zata daina aiki a naurarka/ki. Taba do saukar da sabuwar ingantacciyar manhajar Signal..
Yau ne ranar wa\'adin sigar Signal dinka/ki. Taba domin sabunta zuwa mafi sabon siga.
Sigar Signal dinka/ki ya zo karshen aiki!
Za\'a daina samun nasarar aikar da sakonni. Taba domin sabunta zuwa mafi sabon sigar.
Yi amfani dashi a matsayin tanadadden manhajar SMS
Taba domin mayar da Signal tanadadden manhajarka/ki wajen tura sakonin SMS dinka/ki.
Shigar da SMS din na\'ura
Taba domin kwafa SMS din wayarka/ki zuwa shiryayyen bayanin Signal mai tsaro.
Karfafa kira da sakonnin Signal
Sabunta masaniyar ma\'amalarka/ki.
Gayyace shi/ta Signal.
Ka/ki karawa hirarka/ki da %1$s daraja.
Gayyaci abokai
Signal yafi dadi idan abokai da yawa suna amfani dashi.
Signal na fuskantar wasu matsaloli. Muna iya kokarinmu domin dawowa da sabis da wur-wuri.
Sabbobin fasalin Signal bazasu yi aiki akan wannan sigar Android ba. Sabunta wannan na\'urar domin samun duk wani sabuntarwar Signal na gaba.
%1$d%%
Ajiye
Ingiza
Duka midiya
Duban midiya
Watsakewa
Gogewa
Gogewar tsofaffin sakonni…
An samu nasarar goge tsofaffin sakonni
%
Bayanai
Bayanai
Jakar tsare-tsaren manhajar Signal ya kare kansa %1$d%% daga cikin sakonninka/ki masu fita cikin kwanaki %2$d da suka wuce. Hira tsakannin masu amfani da Signal na da tsari.
Ingantan Signal
Babu isasshen data
Ana lissafin sashin bayanainka/ki da sakonni da suke futa waddanda basu bace ba kuma ba\'a goge ba cikin kwanaki %1$d da suka wuce.
Fara hira
Fara ma\'amala mai tsari kuma karfafa sabobbin fasali da suka fi karfin sakonnin SMS mara tsari ta hanyar gayyatar karin lambobin sadarwa domin su shiga Signal.
An samu waddannan tarin bayanai ne daga asalin na\'urarka/ki kuma kai/ke kadai zaka/ki iya ganinsu. Babu inda ake turasu.
Sakonni masu tsari
Katse
Tura
Gabatar da bayanai
Duba sakonninka da suke futa nawa ne aka tura da tsari, sannan ka/ki gaggauta ka/ki gayyaci sabbobin lambobin sadarwa domin ka/ki darajar Signal dinka/ki.
Kalli bayanai
Gayyace shi/ta Signal.
Zaka/ki iya kara lambar sakonninka/ki masu tsari zuwa %1$d%%
Inganta Signal dinka/ki
Gayyaci %1$s
Kalli bayanai
Gayyaci
Na gaba
Kirkiri lambobin sirri a hade da haruffa.
Kirkiri lambobin sirri zalla
Kirkiri sabon lambobin sirri
Kirkiri lambobin sirrinka/ki
An samu kuskuren lambobin sirri. Kara gwadawa.
Tabbabtar da lambobin sirrinka/ki.
Kirkiran lambobin sirri ya gaza
Ba\'a ajiye lambobin sirrinka/ki ba. Zamu baka/ki damar kirkiram wasu lambobin sirri, anjima.
An kirkiri lambobin sirri.
Gabatar da lambobin sirri
Karin bayani
Makullin rijista = Lambobin sirri
Karanta karin bayanin akan ambobin sirri.
Sabunta lambobin sirri
Kirkiri lambobin sirrinka/ki
Shigar da lambobin sirrin Signal dinka/ki
Domin tayaka/ki haddace lambobin sirrinka/ki, zamu rinka tambayan lambobin lokaci-lokaci. Zamu rage tambaya nan gaba.
Tsallake
Aika
An manta da lambobin sirri?
Lambobin sirrinnan ba dai dai bane. Kara gwadawa.
Akawunt na kulle
Na gaba
Karin bayani
Shigar da lambobim sirrinka/ki
Sa lambobin sirri da ka/kika kirkirarwa asusunka/ki. Waddannan lambobin, daban suke da waddanda aka turo maka/ki ta SMS.
Shigar da lambobin sirri mai haruffa.
Shigar da lambobin sirri mai lambobi zalla
Na gaba
Lambobin sirrinnan ba dai dai bane. Kara gwadawa.
An manta da lambobin sirri?
Lambobin sirrin ba daidai bane
Ka/kin manta lambobin sirri?
Gabatar da lambobin sirri
Sabunta lambobin sirri
Gusar da alamar hoto
Yana lodi
Sadarwa…
Ana bukatar izini
Signal na bukatar izinin SMS domin aikawa da SMS, amma an hana wannan damar dindindin. Dan karasa zuwa mazabar saiti manhajar, zabi Izini sannan karfafe SMS.
Cigaba
Ba yanzu ba
Signal na bukatar izinin Lambobin sadarwa domin binciken lambobin sadarwarka/ki, amma anhana wannan damar. Ci gaba da shigar mazabar saitin afilikashon dinnan, zabi \"Izini\" sai kuma a karfafa \"Lambobin sadarwa\".
KARFAFA SAKONNIN SIGNAL
Kauracewar shiryayyen bayanain Signal
Sabon kulellen sako
Bude domin karanta tsayyayen sakonni
Kalmomin sirrin tsimi
Za\'a ajiye tsimi a ajiyar waje kuma za\'a tsaresu da kalmomin sirri da suke kasa. Dole sai ka/kinada kalmomin sirri zaka/ki samu damar yin tsimi ko kuma maida na\'ura tsarin asali.
Na rike wannan kalmomin sirri. In ba tare dashi ba, bazan iya yin tsimi ko kuma maida tsarin asali.
Maida tsimi
Tsallake
Rijista
Tsimin hira
Ajiye tsimin hira a ajiyar waje
Kirkiri tsimi
Shigar da kalmomin sirri na tsimi
Maida tsarin asali
Baza\'a iya shigar da tsimi daga sababbin sigar Signal ba.
Kalmomin sirrin tsiminnan ba daidai bane
Dubawa…
%d sakonni a yanzu…
Maida daga tsimi?
Dawo da sakonninka/ki da midiya daga takaitaccen tsimi. Idan baka/ki dawo dasu yanzu ba, ba zaka/ki iya dawowa dasu anjima ba.
Girman tsimi: %s
Tambarin nunu lokacin tsimi: %s
Karfafa takaitaccen tsimi?
Karfafa tsimi
Tabbatar da ganewarka/ki ta hanyar shaidawa a akwatin tabbata.
Goge tsimi
Nakashe kuma goge duk nakaitaccen tsimi?
Goge tsimi
An kwafa zuwa allon rubutu
Signal na bukatar izinin ajiyar waje domin kirkirar tsimi, amma an hana wannan dama dindindin. Dan ci gaba da shigar mazabar saitin manhajar, zabi Izini sannan karfafa Ajiya.
Tsimin karshe: %s
Yana tafiya
Kirkirar tsimi
%d a yanzu
Shigar da lambar sirrin da aka aiko maka/ki%s.
Lambar ba daidai bane
Kiran ni \n (Za\'a sameni a %1$02d:%2$02d)
Tuntubi masu taimakawar Signal
Rijistar Signal - Lambar tabbatar sirri na Android
Subject: Rijistar Signal - Verification Code na Android\nDevice info: %1$s\nAndroid version: %2$s\nSignal version: %3$s\nLocale: %4$s
Sam
Ba suna
Kullewar fuskar na\'ura
Kulle hanyar hadin Signal da mukullin fuskar Android da kuma sawun yatsa.
Lokacin aikin kullin fuskar na\'ura ya kure
Lambobin sirrin Signal
Babu.
Lambar sirrin rijista ba daya bane da lambar sirrin tabbatarwar SMS da ka/kika samu. Dan shigar da lambar sirrin that ka/kika fara sakawa a manhajar.
Lambar sirrin rijista
An manta da lambobin sirri?
Akwai lambobi guda hudu a cikin lambobin sirrin. Idan ka/kika manta da lambobin sirrinka/ki za\'a iya kulle asusunka/ki har tsawon kwana bakwai.
Shigar da lambobin sirri
Tabbatar da lambar sirri
Shigar da lambar sirrin rijista
Shigar da lambobin sirri
Karfafa lambar sirrin Rijista da za\'a bukacesu wajen sake rijistar Signal da wannan lambar.
Lambar sirrin rijista
Kullewar rijista
Dole sai ka/kin shigar da lambar sirrin rijistarka/ki
Wannan mukullin lambobin sirrin rijista ba daidai bane.
Gwaje-gwaje yayi yawa
Ka/kinyi gwaje-gwajen lambar sirrin Rijista da yawa waddanda duk ba daidai bane. Kara gwadawa bayan kwana daya.
Kuskuren sadarwa da sabis
Wayyo!
Zaka/ki iya rijistar wannan lambar waya ba tareda ka sa lambar sirrin rijista ba bayan kwana 7 da karshen yin amfani da Signal. Ka/ki na da raguwar kwana %d.
Lambar sirrin rijista
Wannan lambar waya nada mukullin Rijista a karfafe. Dan shigar da lambobin sirrin Rijista.
Mukullin Rijista a karfafe yake a lambar wayarka/ki. Domin tunawa da lambobin sirrin Rijistarka/ki, Signal zai diga tambayar tabbatarwarka/ki.
Na manta lambar sirrina
An manta da lambar sirri?
Mukullin rijista na taimakawa wajen kare lambar wayarka/ki daga gwajin rijista da ba\'a yarda dashi ba. Za\'a iya nakashe wannan fasalin ko da yaushe a cikin saitin sirri na Signal dinka/ki.
Mukullin rijista
Karfafa
Dole sai lambobin sirrin rijista sun kai wa\'adi %d .
Lambobin sirri da ka/kika shigar basu dace ba
Kuskeren sadarwa da sabis
Nakashe lambobin sirrin rijista
Hana dama
Lambar sirri ba daidai bane
Damar gwajinka/ki saura %d
Tsimi
Signal a kulle yake
TABA DOMIN BUDEWA
Tunatarwa
Game da
Ba suna